
Mummunar Akida







Pandor a yayin wata hirarta da 'eNCA', wata kafar watsa labarai a yanar gizo da ke kasar Afirka ta Kudu, ta nemi shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kawo masu dauki na tsarkake kasar daga fataucin miyagun kwayoyi.

Lauretta Onochie, hadimar shugaban kasa a kan kafofin sada na zumunta, ita ce ta bayyana hakan a ranar Laraba a kan shafin ta na Twitter, lamarin da ta ce shugaba Buhari ya dauki matakai sabanin yadda ake ikirari.

Direban motar wanda hauragiyar ta auku a sanadiyarsa, Kabiru Muhammad, ya shaidawa manema labari cewa, jami'an hukumar KAROTA sun kai mai cafka da laifin amfani da fitilun mota doriya a kan wadanda motarsa ta zo dasu.

Dugum wanda ya wakilci mataimakin shugaban hukumar mai kula da yankin, Alex Ebbah, ya ce EFCC na ci gaba da gudanar da binciken hadin gwiwa a tsakaninta da hukumar tsaro da binciken diddigi ta kasar Amurka, FBI.

Jaridar The Punch ta ruwaito cewa, kotun bisa jagorancin Hajiya Fadila Dikko, ta bayar da umarnin ne a ranar Talatar da ta gabata kamar yadda jami'in dan sanda mai shigar da kara, Sergeant Lawal Bello ya nema.

Kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito, kakakin hukumar 'yan sandan jihar, Odiko Mac-Don Achibe, ya bayar da tabbacin wannan mummunan lamari da cewar ya auku ne a ranar juma'ar da ta gabata cikin yankin Afis Nsit.
Mummunar Akida
Load more