
Muhammadu Umaru Jibrilla Bindo Latest News







Babban zaben shekarar 2019 ya zo ya kuma wuce. Kazalika, Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya zabi wanda zai nada a matsayin ministoci. Sai dai yayin da wasu ke cike da farin ciki da murna wasu na nan cikin zafin shan kaye.

Mun kawo jerin ‘Yan Majalisan da za su ci karen su babu babbaka yanzu. Wadannan ‘Yan Majalisa ne su taimakawa Femi Gbajabiamila wajen doke Umar Bago kuma za su zama Yaran sabon Kakaki Femi Gbajabiamila a Majalisar Wakilai.

Ahmadu Fintiri, zababben Gwamnan jihar Adamawa, yace a shirye yake don tabbatar da magance rashin adalcin da gwamnatin Gwamna Jibrilla Bindow mai barin gado ya aiwatar akan al’umman jihar.

Gwamna Mohammed Jibrilla Bindow na jihar Adamaw ya bayyana jagorantar jihar a matsayin aiki mai wahala, inda ya kara da cewa ya san babu mamaki yayi wa wasu mutane laifi wanda yana barar yafiya daga gare su.

Governor Mohammed Jibrilla Bindow of Adamawa state has described leading the state as a difficult task, adding that he believed he might have wronged some people from whom he needs forgiveness.

Yayinda ake shirye-shiryen rantsar da sabbin gwamnatoci a ranar 29 ga watan Mayu, zababben gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya koka akan yadda gwamnan jihar mai barin gado, Jibrilla Bindow da ayarinsa ke watanda da arzikin ji
Muhammadu Umaru Jibrilla Bindo Latest News
Load more