Nigerian Latest news

Mesut Ozil

Jerin sunayen bajiman 'yan kwallo 100 a karni na 21
Jerin sunayen bajiman 'yan kwallo 100 a karni na 21

Babu shakka dan wasan gaba da kungiyar Juventus, Cristiano Ronaldo da kuma na kungiyar Barcelona, Lionel Messi, sun sha gaban dukkanin wani mai taka leda idan an kwatanta bajintar da suka yi a tsawon shekaru suna sharafi.

Mailfire view pixel