Nigerian Latest news

Maza Da Mata

Amfanin auren wuri guda goma
Amfanin auren wuri guda goma

Ana yawan cewa aure ban a yara bane. Tabbas ban a yara bane amma na mutane ne masu alkibla wadanda suke kaunar juna kuma suke da burin kasancewa tare har abada. Auren wuri na da amfani masu tarin yawa. Ga kadan daga cikin amfanin

Mailfire view pixel