
Matsalolin Mata A Gidan Aure Latest News







Rabon gado ta kai yaron Gwamnan Neja da ya rasu, Abdulkadir Kure da tsohuwarsa kotu. Umar Abdulkadir Kure ya kai kara ne bayan lokacin daukaka shari’a ya wuce.

Wani fusataccen magidanci ya je kafar sada zumuntar zamani domin daukar fansa daga matarsa wacce ke cin amanarsa da kaninshi, Kamar yadda Bidiyon ya nuna dai.

Wata Mai jego maras ta saida jaririn da ta haifa a kan N10, 000. Wannan Uwa mara tausayi ta fadi dalilin saida jaririn da ta haifa ga wani malaminta a Ondo.

Al'amuran soyayya da alaka tsakanin mata da maza ba abubuwa bane da masu amfani da kafar sada zumuntar zamani ke yin shiru idan aka tsokano. Zamani ya zo da.

Ana tuhumar wani fitaccen Fasto da kwanciya da matar wani Fasto a Najeriya. Ana zarginsa da lalata a coci, IGP ya umarci ‘Yan Sanda su binciki Fasto Suleiman.

Wata kotu a Jos, da ke zamanta a Kasuwan Nama, ranar Alhamis, ta raba wani aure tsakanin Rakaiya Abdullahi da mijin ta, Saleh Adam bayan ta zargi mijin nata da
Matsalolin Mata A Gidan Aure Latest News
Load more