
Mata Da Miji







A jihar Ekiti ne ‘Yan Sanda sun cafke wani da ake zargi da tarawa da sa’ar mahaifiyarsa. Zargin kwanciya da tsohuwar nan da karfi da yaji ya kai shi kurkuku.

Wani fusataccen magidanci ya je kafar sada zumuntar zamani domin daukar fansa daga matarsa wacce ke cin amanarsa da kaninshi, Kamar yadda Bidiyon ya nuna dai.

Wata Mai jego maras ta saida jaririn da ta haifa a kan N10, 000. Wannan Uwa mara tausayi ta fadi dalilin saida jaririn da ta haifa ga wani malaminta a Ondo.

Al'amuran soyayya da alaka tsakanin mata da maza ba abubuwa bane da masu amfani da kafar sada zumuntar zamani ke yin shiru idan aka tsokano. Zamani ya zo da.

Amotekun sun kama wani hatsabibin barawo wanda ya tabbatar da cewa ya yi fashi a gidaje fiye da 100, sannan ya yi wa matan mutane sama da 50 fyade a jihar Ondo.

Mun kawo labarin wasu Masoya da su ka tuna soyayyar da su ka caba a Twitter. Wadannan ‘Yan mata sun tuna da tsofaffin Samari da su ka yi, wanda yanzu sun rabu.
Mata Da Miji
Load more