
Masu Garkuwa Da Mutane Latest News







Dogo Gide, shugaban yan bindigan jihar Zamfara ya ba da tabbacin cewa nan ba da jimawa ba za a saki malamai da daliban Kwalejin Kimiyya ta Gwamnati dake Kagara.

Kungiyar Arewa Citizens Against Insecurity (ACAI), ta yi kira ga gwamnan jihar Neja, Sani Bello, da ya yi kokarin magance rashin tsaro da ya addabi al'ummansa.

Gwamnan Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya ce maganar da ya yi cewa ba duk 'yan fashi ne masu laifi ba ba tuntuben harshe ne ba abunda yake nufi ba kenan.

Fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmed Gumi ya bada tabbacin cewa nan ba da dadewa ba za a sako wadanda yan bindiga suka sace a makarantar kwallejin k

Farfesa Taufiq AbdulAziz na jami'ar Abuja ya bayyana ra'ayinsa kan halin rashin tsaro a kasar bayan sace daliban makarantar GSSS Kagara da yan bindiga suka yi.

Babban Sufeto-Janar na 'yan sanda, Mohammed Adamu ya tura akalla dakarun tsaro na Musamman guda 302 zuwa jihar Kaduna domin su magance matsalar ta'addanci.
Masu Garkuwa Da Mutane Latest News
Load more