
Manyan Labarai A Yau Latest News







Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Pantami, ya ce masu adawa da tsarin hada lambobin waya da NIN ne ke yada zargin da ake masa da tsatsauran ra'ayi.

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama wasu matasa maza da mata da tsakar rana suna cin abinci yayinda ake azumin watan ramadana, ana bincike don jin dalili..

An tsinci wani sanannen fasto a yankin Nyanya-Jikwoyi da ke Abuja, Emeka Evans Unaegbu matacce a cocinsa, lamarin da ya sanya mazauna yankin cikin wani hali.

Jami'an hukumomin tsaro na Najeriya sun yi nasarar dakile wani yunkuri na fasa gidan yari da ke Ubiaja a karamar hukumar Esan, kudu maso gabashin jihar Edo.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci al’umman kasar da su yi tsammanin ci gaba daga gwamnatin sa bayan ya dawo daga jinyar da ya tafi yi a Landan, Ingila.

Malaman kirista a kaduna sun hadu da yan uwa musulmai wajen yin buda baki cikin azumin watan ramadan domin karfafa juriya ta addini, zaman lafiya, soyayya.
Manyan Labarai A Yau Latest News
Load more