
Malaman Makaranta







Wani bakin fata daga Legas ya shiga littafin tarihin Amurka, ya nuna baiwar kwakwalwa da Allah ya yi masa. Lanre Sanusi ya samu maki 3.8 a matsayin CGPA dinsa.

A wani hari da aka kai cikin tsakar dare kwanaki aka sace Dr. Ibrahim G. Bako na ABU Zaria. 'Yanuwan wannan Malami sun tabbatar da cewa an fito da shi jiya.

Da alama, Naira Biliyan 40 da Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ba Malamai zai haddasa fada a Jami’o’i. Danyen rigima za ta barke a dalilin Biliyoyin kudin.

A jiya ne aka ji Gwamnati ta yi karin haske game da yadda aka samu aka iya fito da ‘Dalibai 340. Haka zalika Gwamnatin Tarayya ta yaba da kokarin Gwamnoni biyu.

Shugaban ASUU ya ce za su zura ido su ga ko Gwamnati za ta yi karamar magana. Biodun Ogunyemi yace za su koma idan gwamnati ta gagara cika alkawarin da ta yi.

Mun ji cewa yau ake sa ran cewa Shugabannin ASUU za su yi taro da wakilan Gwamnati. Wannan shi ne karo na biyu da bangarorin da za su zauna a cikin kwanaki 5.
Malaman Makaranta
Load more