Nigerian Latest news

Malam Ibrahim El Zakzaky Latest News

Shari'ar Zazkzaky: An tsananta tsaro a Kaduna
Shari'ar Zazkzaky: An tsananta tsaro a Kaduna

A yau Alhamis ne aka tsaurara tsaro a cikin garin Kaduna sakamakon ci gaba da shari'ar shugaban Islamic Movement of Nigeria (IMN), Sheikh Ibrahim El Zakzaky da matarsa, Zeenat. Za a ci gaba da sauraron shari'ar shugaban kungiyar m

'Yan Shi'a sun sake arangama da 'yan sanda a Abuja
'Yan Shi'a sun sake arangama da 'yan sanda a Abuja

'Yan sanda sun harbe wani mutum da ke wucewa, a jiya Talata yayin da suke harba bindiga tare da bada borkonon tsohuwa domin tartwatsa mambobin kungiyar Islamic Movement in Nigeria a Abuja. Mutumin da aka harba a kai kamar yadda Da

Mailfire view pixel