
Mahaifiyata







Dangin wata yarinya da ta dawo gida bayan mutuwar ta da shekaru biyu sun shiga halin dimuwa da mamaki. An bayyana cewar yarinyar ta mutu shekaru biyu da suka wuce a garin Ndola dake kasar Zambia bayan ta sha fama da rashin lafiya.

‘Yan wala-walar na amfani da ,yan dabaru wajen raba mutane da kayan su, musamman kudi, ta hanyar sajewa da fasinjoji a cikin motocin haya. An samu kudin, Dalar Amurka miliyan $2m, da suka zambaci wani fasinja bayan sun lallaba shi

Hajara Bashir Umar: Kyawun da ya gaji Ubansa, wannan shi ne abinda Hajar ta yi, inda ta bi sawun mahaifinta, wanda ya kasance tsohon Soja ne, wanda hakan ya sanya ta shiga aikin Soja, itace mace ta farko daga yankin Arewa da ta fa

Wata jaridar wasanni a kasar Sifen ta rawaito cewar Messi ya yiwa Umtiti fadi har saida bakinsa ya yi kumfa yayin hutun rabin lokaci. Jaridar ta ce, Messi ya zargi dan wasan bayan da kin mayar da hankali a kan wasan saboda tunanin

Sakamakon haka ne jarumin ya yi amfani da sunan mahaifiyar ta sa wajen sanyawa kamfanin sa na shirya fina-finai sunan FKD wato dai ma'anar sunan mahaifiyar domi

A ranar Litinin 1 ga watan Yuli ne mahaifiyar gwamna, Alhaja Saratu ta rasu, wanda tayi suna wajen harkar kasuwanci kamar yadda yan garin Ilesa suka bayyana.
Mahaifiyata
Load more