
Lalata







Wani mutum mai suna Olumuyiwa Johnson, mai yara 2, ya tabbatar wa da wata kotu da take Ibadan cewa ba zai iya zama da matarsa ba wacce suka shekara 24 tare.

Babu abinda yafi yiwa kowacce mace radadi kamar mijinta ya ha'inceta da 'yar uwarta. Wani mutum dan Najeriya mai yara 2, mai suna Maduakor Wiseman Jesus yace.

Wani mutum mai suna Mlekeleli Masondo, dan asalin South Africa, ya yi wata wallafa a shafinsa na Facebook, ta yadda yayi amfani da shafin bogi na Facebook.

Wata matashiyar budurwa da ke aiki a jihar Legas, ta zargi ubangidanta da yi mata fyade a cikin gidansa a duk lokacin da ya samu damar matarsa ta tafi aiki.

Wani matashi mazaunin yankin kudancin Inhamben an tirsashi biyan sadakin budurwarsa, wanda ake kira da "Lobolo" wacce ta mutu a cikin kwanakin karshen makon.

Wani dattijo mai shekaru 64 mai suna Bassey Archibong da ke gida mai lamba 10 a titin Dipo, yankin Owutu da ke Ikorodu a jihar Legas ya gurfana a gaban kotu.
Lalata
Load more