
Lakanin Soyayya







Wata budurwa mai amfani da @MrsKaranu a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter ta mika tayin soyayyarta ga saurayi a watan Yunin 2020 kuma ta aure babu dadewa.

Kamar yadda mutumin wanda tsohon lauya ne kuma dan kasuwa ya wallafa, mata suna kawar da hankalin mutum daga gina kanshi domin ya gwada a kan mata sama da 100.

Mun kawo labarin wasu Masoya da su ka tuna soyayyar da su ka caba a Twitter. Wadannan ‘Yan mata sun tuna da tsofaffin Samari da su ka yi, wanda yanzu sun rabu.

Wani matashi mai suna Mohammaed Salisu da ke yankin Abujan Kwata a jihar Bauchi a makon da ya gabata ya aura matacciyar budurwarsa mai suna Halima bayan mutuwa.

Bayan shekaru 4 suna soyayya, ta rabu da saurayinta saboda ya shiga kungiyar nan da ta bayyana, Stingy Men Association of Nigeria ta matsolai a jihar Kano.

Wasu masoya 'yan kasar Ghana, wadanda suka kammala karatunsu a jami'a tare har suka samu ayyuka, sun tara N4,549,701.52 cikin shekaru 5 don yin hidimominsu.
Lakanin Soyayya
Load more