Latest news

Lafiya Uwar Jiki

Wasu likitoci za su fara dashen kan mutum a duniya
Wasu likitoci za su fara dashen kan mutum a duniya

Wasu masana a fannin kimiyya, Farfesa Sergio Canavero, da Xiaoping Ren, sun sanar da cewa sun gano hanyar da za'a iya yiwa mutum dashen kai. A lokacin su ke bayani akan binciken na su, masanan sun tabbatar da cewa sun gama...

Mailfire view pixel