
Labarin Sojojin Najeriya







Operation Hadarin Daji sun kashe ‘Yan bindiga 35, sun karbo shanu a Zamfara. Miyagun ‘Yan bindigan da ke ta’adi a Zamfara, sun gane ba su da wayau a hannun Soji

Shugaban sashen yada labaran soji, Manjo Janar John Enenche ya ce yanzu Boko Haram bata da iko da kowanne gari a fadin kasar nan, musamman a arewa maso kudancin

A yau ne Gwamna Nyesom Wike ya shiga sahun masu kiran a tsige Hafsun Sojojin Najeriya. Wike ya ce akwai bukatar gwamnati ta kawo sababbin jini da dabarun yaki.

Sojojin Najeriya sun hallaka ‘Yan ta’adda fiye da 2, 400 a shekarar da ta wuce. Femi Adesina ya ce a daidai wannan lokaci an kama marasa gaskiya har 1, 900.

Dakarun Sojojin Najeriya sun ce sun ci kasuwa a Jihar Yobe. Kakakin DHQ ya ce rundunar Sojojin kasa tana cigaba da samun galaba a kan ‘Yan ta'addan Boko Haram.

A kalla dakarun sojoji shida ne suka riga mu gidan gaskiya yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon gumurzun da suka yi da yan bindiga a kusa da Faskari Mar
Labarin Sojojin Najeriya
Load more