
Labaran Maku Latest News







Wata alkalin Kentucky an kama ta da laifukan rashin da’a har guda tara bayan da sannan an kama ta da laifin kwanciya da maza biyu a lokaci daya a cikin dakin kotu. Dawn Gentry mai shekaru 38, an zargeta ne da amfani da kujerarta..

A jiya ne aka cafke wata mata da yara daban-daban har takwas a titin Iwo da ke Ibadan, jihar Oyo. Yaran sun bayyana a jigace ne, dalilin da yasa mutane suka taru tare da tambayar matar. Ta yi ikirarin cewa tana kan hanyar zuwa...

Sanna Marin mai shekaru 34 ta kafa tarihin zama firaiministar Finland mafi kananan shekaru bayan da ta yi nasara a zaben ranar Lahadi. firaiminista Antti Rinne ya yi murabus ne a ranar Talata 3 ga watan Disamba bayan kasa shawo...

Fitaccen Bayaraben-Ingila, Anthony Joshua ya zama shago bayan ya yi wa Ruiz Jr. dukan ramuwar gayya a wasan jiya. Kafin nan dai ‘Dan wasan damben ya lashe kambun gasar IBF, WBA da WBO.

‘Yan kungiyar IPOB sun tabbatar da harin da aka kaiwa ministan sufurin Najeriya, Rotimi Amaechi a kasar Spain. LIB ta ruwaito cewa, tsohon gwamnan jihar Rivers din ya bayyana yadda aka hareshi a Spain. Ya kwatanta wadanda suka...

A matsayin hanyar shawo kan cunkoson ababen hawa a titunan kasar Ghana, binciken jami’an ‘yan sandar kasar ya nuna cewa mazan aure ne ke cushe titunan kasar. Kamar yadda hukumar kula da sufuri (MTTD) ta kasar Ghana ta sanar...
Labaran Maku Latest News
Load more