
Labarai Daga Jaridu Latest News







"Hukumar tana amfani da wannan dama domin kira ga gwamnatin Zamfara ta sauya ra'ayinta kan ƴan ta'addan nan ka da su riƙa zama su ne masu kafa sharuɗa a yayin

Wasu daga cikin Daliban Sakandiren yan mata ta Jangebe ta jihar Zamfara da suka tsira, sun ce har da mata a cikin gungun ’yan bindigar da suka kai musu hari.

Kwana daya bayan sace matan Zamfara, Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya gargaɗi gwamnonin ƙasar da su daina saka wa tubabbaun 'yan fashi da kuɗi da kuma motoci.

Bayan sakin daliban makarantar ta Kagara da yan bindigan da suka sace su suka yi, Shugaban kasa Muhammadu ya nuna farin ciki da jinjina ga hukumomin tsaro.

Mayakan Boko Haram sun saki amaryar da suka sace ranar Alhamis a kan babbar hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a yayinda ake mata rakiya zuwa dakin mijinta na aure.

Babban jigon arewa, Alhaji Tanko Yakasai ya tabbatar da cewar jami'an tsaro sun kama dansa kuma hadimin Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano a ranar Juma'a.
Labarai Daga Jaridu Latest News
Load more