
Kwankwasiyya Latest News







Tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya gargadi jam'iyyar APC a jihar cewa PDP ba zata sake amincewa a maimaita mata 'inconclusive' kamar yadda aka

Tsohon Shugaban Majalisan Kano da ‘Yan Majalisa 13 za su bar APC. Idan aka yi haka, APC za ta rasa ‘Yan Majalisa zuwa PDP bayan samun canjin shugabanni jiya.

Mai magana da yawun masarautar Karaye, Haruna Gunduwawa ne ya sanar da hakan a ranar Alhamis 26 ga watan Nuwamban shekarar 2020 kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.

Gwamna Abdullahi Ganduje ya tuna da tsohon Mai gidansa yayin da ya kara shekara. Gwamna Ganduje ya aika wa Sanata Kwankwaso sakon cika shekara 64 a jarida.

agoran akidar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da wata sabuwar makaranta da ya ginawa makiyaya a garin Munture na karamar hukumar Rano.

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban kungiyar Kwankwasiyya, Rabiu Kwankwaso, ya kafa gidan rediyo a jihar Kano kuma ya nada tsohon dan jaridar BBC, Maude.
Kwankwasiyya Latest News
Load more