
Kungiyar Izala Latest News







Ana fama da matsanancin tsadar rayuwa a Najeriya a daidai wannan lokaci. A jiya ne wani Malami ya yi kuka a masallaci saboda halin da Bayin Allah su ke ciki.

Kungiyar Jama’atul Izatil Bidi’a wa Iqamatun Sunnah ta zauna kan batun bude jami’a. Maganar bude Jami’ar addini ta yi nisa,shugaban Izala ya bayyana wannan.

Mun yi bincike game da gaskiyar gudumuwar da Gwamnan Jihar Zamfara ya ba kungiyar Izala. Amma anya da gaske ne an ba Izala N100m domin ginin jami’a a Jigawa?

Shugaban kungiyar Izala zai fara shirin maka gidan jaridar da ta buga labarin mutuwarsa a kotu. Rade-radin mutuwar ra sa Lauyoyin Abdullahi Bala Lau wannan.

Mun ji cewa Saudi za ta saye Kungiyar Newcastle United a kan fam £350m. Kwanaki dai an ta surutun cewa Sheikh Khaled bin Zayed Al Nehayan zai saye kungiyar ta Newcastle.

Shuwagabannin kungiyar Izalatil bidi’a wa iqamatissunnah ta kai ma mashawarcin tsohon shugaban kasa Jonathan a kar harkokin tsaro, Kanal Sambo Dasuki ziyarar jaje a karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau.
Kungiyar Izala Latest News
Load more