
Kiwon Lafiya







Kungiyar Fulani ta ce Muhammadu Buhari bai yi masu komai ba, su ka ce abin da ya kamata Gwamnatin Tarayya za ta yi masu idan ta na son su shi ne wurin kiwo.

NCDC ta ce adadin wadanda suka kamu da kwayar cutar korona a Nigeria ya tashi daga mutum 97,478 a ranar 8 ga watan Janairu, zuwa mutum 99,063 a ranar Asabar, 9

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya lula kasar Amurka domin samun damar duba lafiyar jikinsa inda ya mika ragamar kula da harkoki a hannun mataimakinsa.

Wata masaniya a kan kiwon lafiyar kananan yara, Dr. Ademolu Abiola, ta ja kunnen iyaye mata a kan matsa ruwan nono a idanun jarirai da sunan maganin shawara.

Oby Ezekwesili ta na so a duba lafiyar Buhari ko ya cancanci yayi mulki, ta ce kwamiti na dabam ya kamata ya yi wannan aiki, ba likitocin fadar shugaban kasa ba

Tsohon firai ministan kasar Sudan Sadiq Al-Mahdi kuma shugaban jam'iyyar adawa ta Umma ya riga mu gidan gaskiya yana da shekara 84 bayan kamuwa da cutar korona.
Kiwon Lafiya
Load more