
Kasashen Duniya Latest News







Joe Biden ya bude kofa ga duk masu neman shiga Soja a Amurka. Shugaba Biden ya sake canza sabon tsarin da Donald Trump ya kawo a kan Sojoji a watan Yulin 2017.

Bayan Trump ya bar mulki, an dawo da maganar takarar Okonjo-Iweala a WTO. Wasu Shugabannin Amurka sun aikawa shugaban kasa Joe Biden takarda a game da batun.

Dr. Uzoma Emenike tana cikin Jakadun da aka zaba zuwa kasashen waje. Buhari ya bar tarihi da nadin ta a cikin sababbin wakilan da ya yi zuwa kasashen ketare.

Joe Biden ya zubar da hawaye lokacin da ya tuna da ‘dansa a tsakar jawabi. Haka zalika yaran Trump sun gaza rika hawayensu yayin da za su bar gidan gwamnati.

Daga shiga ofis, Joe Biden ya rattaba hannu a kan sababbin dokoki 17 a Amurka. Sabon shugaban Amurkan ya jingine maganar gina katanga tsakaninsu da Mexico.

Mun kawo jawabin Donald Trump na karshe a tarihi a matsayinsa na Shugaban kasar Amurka. Donald Trump ya fadawa Masoyansa ‘Zamu dawo’, ko me yake nufi da hakan?
Kasashen Duniya Latest News
Load more