
Kasar Saudiya







An ji karar fashewar wani abu a babban birnin kasar Saudiyya wato Riyadh a ranar Talata 26 ga watan Janairun shekarar 2021 a cewar wakilin kafar watsa labarai n

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da cewa za ta tura jakadunta 95 zuwa kasashe daban-daban. Hakan ya biyo bayan samun amincewar Shugaban kasa Muhammadu Buha

Majalisar wakilai tana yunkurin sake tsige Donald J. Trump bayan aika-aikan Capitol. ‘Yan Majalisar Amurka sun kinkimo maganar sauke Shugaba Donald Trump jiya.

Tun da wannan mutumi ya yi aure bai taba ganin ya fuskar Mai dakinsa ba. Rahotanni sun ce ta haifa masa ‘Ya ‘ya 10, amma bai san yadda kamanninta su ke ba.

Saudiyya ta bude iyakokin kasarta tare da dawo da zirga-zirgar jiragen sama na kasa da kasa. Hakan ya biyo bayan rufewan da suka makwanni biyu da suka gabata.

Iyalan wani dan Najeriya da aka yankewa hukuncin kisa a kasar Saudiyya, Suleiman Olufemi sun koka a gaban gwamnati inda suka nemi ta ceto shi daga hukuncin.
Kasar Saudiya
Load more