
Karya Alkawari







A cewar matashiyar, "Ina sanya guntun siket da karamar riga bisa umarnin Madam. Ina kwanciya da maza 15 a kan N1,000 kowacce rana, ina samun N15,000 a kowacce rana domin na biya Madam bashin kudin da ta ce ta kashe a kai na." NAPT

A cikin wata sanar wa mai lamba kamar haka: NCS/ENF/ABJ/221/S.45 mai dauke da sa hannun Victor David Dimka, shugaban sashen tilasta biyayya ga dokokoki a hukumar Kwastam, ya ce sun samu takardar neman su yi biyayya ga umarnin daka

Ya bayyana hakan ne ranar Litinin jim kadan bayan kammala ganawarsa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, kafin ya tashi zuwa kasar Saudiyya. Gwamnan babban bankin ya bayyana cewa rufe iyakokin Najeriya na hanyar kasa ya bunkasa tat

Osibajo, wanda ya samu wakilcin Maryam Uwais, mai taimaka wa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da shawara a kan harkokin walwalar jama'a, ya bayyana hakan ne yayin wani taro na kasa da kasa da halarta ranar Talata a Abuja. A cewars

Legit.ng ta rawaito cewa kungiyar gwamnonin jihohin Najeriya (NGF) ta ce jihohi zasu biya karin albashi ne daidai da zurfin aljihunsu da kuma karfin tattalin arzikin da suke da shi, a saboda haka sun nuna cewa ba kowacce jiha ce

Kotun, mai alkalai hudu, a karkashin jagorancin mai shari'a, Jastis Olukayode Ariwoola, ta yi watsi da karar ne biyo bayan janyewar da masu kara suka yi. Mista Owuru da jam'iyyarsa sun nemi kotun ta basu izinin sake gabatar da kar
Karya Alkawari
Load more