Nigerian Latest news

Kannywood actress

Ina nan da raina ban mutu ba - Maryam Yahaya (bidiyo)
Ina nan da raina ban mutu ba - Maryam Yahaya (bidiyo)

Fitacciyar jarumar Kannywood wacce tauraronta ke kan ganiyar hasakawa, Maryam Yahaya, ta yi watsi da jita-jitan da ke yawo a shafukan sadarwa na cewa ta mutu. A cewar Maryam tana nan da ranta bata mutu ba kuma tana cikin lafiya.

Mailfire view pixel