
Jirgin Sama







A makon nan ne Buhari ya karrama manyan Najeriya da sunayen filin jirgi, sai dai babu mata sosai, kuma babu sunan Obasanjo, an yi watsi tsohon Shugaban kasar.

Mun ji cewa Gwamnatin tarayyar Najeriya za ta hada Kano da Legas kai tsaye ta titin jirgin kasa. Yanzu aikin dogon jirgin Legas zuwa Kano ya kankama a Najeriya.

Ana binciken A. Yari da Amadu Fintiri a kan saba dokokin COVID-19 a Najeriya. Sabawa dokar COVID-19 zai iya jawowa Fintiri da Yari zama a kurkuku inji Gwamnati.

Filayen jirgin saman Najeriya sun fara maganar koma bakin aiki duk da COVID-19. Kwanan nan tashoshin jirgin Legas, Abuja, Kano da Fatakwal za su dawo aiki.

Filayen jirgin saman sun hada da na tunawa da Malam Aminu Kano dake Kano, Murtala Muhammad dake Legas, Nnamdi Azikwe dake Abuja da na Fatakwal jahar Ribas.

Dazu nan gwamnatin Najeriya ta yi ram da jirgin Ingila da ke yawo bayan an hana tashi. Jaridar The Guardian ta ce ‘jirgin kamfanin Flair Aviation na kasar UK.
Jirgin Sama
Load more