
Jihar Kano Latest News







An tsaurara matakan tsaro yayin da kotu ke shirin yanke hukunci kan karar da aka daukaka na hukuncin da Kotun Musulunci ta yanke wa matasan da suka yi batanci.

Hadimin Gwamnan Kano, Muaz Magaji ya ce rikicin Rabiu Kwankwaso da Gwamna A.U Ganduje yana bata sunan Kano. Kwamishinan da Ganduje ya tsige ya bayyana wannan.

Rundunar 'yan sandan jihar kano ta tabbatar da kama wata matar aure mai shekaru 20 mai suna Suwaiba Shuaibu a kan zarginta da sokawa wata Aisha Kabir wuka ana.

Jam'iyya mai mulki ta APC ta lashe dukkan kujerun zaben kanana hukumomi 44 da aka yi a jihar Kano. Jam'iyyar mai mulki ta kara da kwashe dukkan kujerun kansila.

'Yan kasuwa 18 da aka sace sun samu an sake su jiya Asabar bayan biyan kudin fansa. Kungiyar 'yan kasuwan arewa sun tabbatar da sakin su a yammacin jiya Asabar.

An samu rikici a yammaci Juma'a a filin sauka da tashi na jiragen sama na Malam Aminu Kano bayan fasinjoji sun tada tarzoma sakamako soke tashin jirgin yammaci.
Jihar Kano Latest News
Load more