
Jarumar Fim







Oyinkasola Emmanuel ta yi magana a kan irin namjini da za ta so kare rayuwarta da shi. A take kuwa ta soke hamshakin mai kudi, Dangote daga mazan da take so.

Bayan kwana daya tak da rasuwar fitaccen jarumin Bollywood, Irrfan Khan, mun samu labarain mutuwar jarumi Rishi Kapoor. Rishi Kapoor ya kwashe shekaru cif yana

An fito da bidiyon Mawakin Najeriya, Naira Marley bayan sun gama cin Duniyarsu a tsinke da wata Budurwa a otel din Burj Al Arab da ke Dubai.

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Samira Ahmad ta gina sabuwar rijiyar burtsatse (Tuka-Tuka) a tsohuwar makarantar sakandiren da ta kammala ta Government Girls Secondary School Jogana dake cikin jihar Kano...

Ana makoki a Nollywood Tsohon ‘Dan wasan fim ya mutu bayan rashin lafiya. A watan da ya wuce ma dai Frank Dallas Ebulukwu ya rasu.

A farkon makon nan ‘Yan Sanda su ka ceto Jarirai da Masu juna biyu a Jihar Ribas. Jami’an tsaro sun kai hari a Gidan Jariran ne a Ranar Talata.
Jarumar Fim
Load more