Jam'iyyar Peoples Democratic Party

An nada sabon mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa
An nada sabon mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa

Babbar jam’iyyar hamayya ta Najeriya, PDP a ranar Litini 2 ga watan Disamba ta amince da nada Suleiman Nazif (Wakilin Arewa) a matsayin mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa. Kwamitin aiyuka na jam’iyyar PDP ne ya aminta da hakan

Hadarin mota: Jigo a jam'iyyar APC ya sha kyar
Hadarin mota: Jigo a jam'iyyar APC ya sha kyar

Ya yi takarar gwamna sau biyu a karkashin jam'iyyar People’s Democratic Party ( PDP) kafin daga bisani ya shiga jam'iyyar All Progressive Congress (APC) yayin babban zaben 2019 kuma an nada shi mamba na kwamitin yakin neman zaben

Online view pixel