
Ikon Allah Sai Kallo







Shirin Micro Grnat Scheme na daya daga cikin shirye-shiryen tsamo al'ummar Najeriya daga talauci tare da bunkasa tattalin arziki wanda gidauniyar Dangote ta assasa da manufar agaza wa kokarin da gwamnatin ke yi a kasar.

Sanarwar ta fayyace dalilai, inda ya hikaito yadda a shekarun baya limamai ke shiga masallatan ba tare da rakiyar Askarawa ba. Sai dai lamarin ya sauya zani bayan faruwar wasu ababe da suka sanya aka dauki mataki babu shiri.

A kwanan nan ne wata mai amfani da shafin zumunta mai suna @DrAlwaysRight, ta je shafin twitte, domin bayyana wani abun al'ajabi da ta ci karo dashi a wajen aikinta.

Wani dan Najeriya mai suna Wale Ilebiyi a shafin Instagram ya wallafa wani labarai mai cike da damuwa game da wata mata da tayi kokarin jefar da danta a cikin wani babban kwatami a Iyana Ipaja da ke Lagas.

Yanzu haka rashin wasu takardu sun sa an dakata da shari’ar karar zaben 2019 na Sanatan Abia. Yanzu an yi carko-carko a na jiran masu kara su yi maza su nemo wadannan takardu domin a cigaba da shari’a.

Wata mata ta mutu bayan ta fado daga saman bene mai hawa tara a kasar Rasha yayinda suke cikin tarawa, sai dai abokin harkar nata ya tsira bayan ya fadi a saman ta.
Ikon Allah Sai Kallo
Load more