
Ibrahim Dankwambo







Yan awowi kafin zaben Kogi, wani tsohon gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Dankwambo, ya caccaki Nasir El-Rufai na jihar Kaduna kan rokarwa Yahaya Bello, dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) gafara.

Tsohon gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Dankwambo ya gargadi All Progress (APC) a kan matsayarsu game da zabukan jihohin Kogi da Bayelsa masu zuwa.

Former governor of Gombe state, Ibrahim Dankwambo, has cautioned the All Progress Congress (APC) over their stand in the forthcoming elections in Bayelsa and Kogi states.

Rahotanni sun kawo cewa ayarin motocin tsohon gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Dankwambo, sun yi tuntube da wani waje na masu garkuwa da mutane a hanyar babban titin Kaduna-Abuja.

The convoy of former governor of Gombe state, Ibrahim Dankwambo, reportedly stumbled upon the scene of a kidnapping along the Kaduna-Abuja highway.

Babban zaben shekarar 2019 ya zo ya kuma wuce. Kazalika, Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya zabi wanda zai nada a matsayin ministoci. Sai dai yayin da wasu ke cike da farin ciki da murna wasu na nan cikin zafin shan kaye.
Ibrahim Dankwambo
Load more