
Hasa Latest News







Shugaban Amurka ya ja kunnen Kasar Iran a Tuwita. Donald Trump ya gargadi Kasar Iran da ta shiga taitayinta, ta daina neman tinkarar Amurka da yaki. Iran dai tace ba ta da niyyar yaki da kowa.

Bayan an dauki tsawon lokaci anata kai ruwa rana yayin bincike da kuma tattaunawa tsakanin kasashen Najeriya da Saudiya, an samun gano gaskiyar lamarin cewa ba ita keda mallakar kwayoyin ba cusa mata akayi cikin jakarta ba tareda

Hukumar 'yan sandan jihar Ogun ta kama wani matashi mai suna Babatunde Olagesin, da laifin kashe mahaifinsa, mai suna Taiwo Olagesin, inda ya yi amfani da adda, bayan sun samu sabani tsakaninsu a yankin Ijoko da ke jihar ta Ogun..

Wani tsohon sakataren zartarwa na hukumar jami’o’i ta kasa Farfesa Munzali Jibril, jiya yace marigayi shugaban kasa Janar Sani Abacha ya tafi da imanin cewa sashe mai zaman kansa na Najeriya bai isa a damka ma shi alhakin jami'o'i

Mun samu labari a jiya cewa EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon-kasa sun damke wasu da ake zargi da laifin zamba ta kafafen yanar gizo a Najeriya kamar yadda mu ka samu labari.

Zababben dan majalisa mai wakiltar mazabar Apa/Agatu a zaben 23 ga watan Fabrairun 2019 a karkashin jam’iyyar Labour Party (LP), Honorabul Samuel Godday, ya kai karar Mr Morgan Adikwu, ya biya shi diyyar baira miliyan 500
Hasa Latest News
Load more