Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal

Sokoto: Tambuwal ya samu nasara a zaben raba gardama
Sokoto: Tambuwal ya samu nasara a zaben raba gardama

Bayan zaben gwamnoni da aka gudanar a ranar 9 ga watan Maris a jihohin Najeriya, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC ta bayyana cewa zabe bai kammalu a wasu jihohi shida ba, jihohin sun hada da Adamawa, Bauchi, Benue, Kano, Plateau

Mailfire view pixel