Gwamnan Jihar Katsina

Magudin zabe: ‘Yan sanda sun kama mutane 10 a Katsina
Magudin zabe: ‘Yan sanda sun kama mutane 10 a Katsina

Rundunar ‘yan sanda a jihar Katsina ta sanar da cewar ta kama mutane 10 da su ka aikata laifuka daban-daban yayin zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar tarayya da aka yi ranar 23 ga watan Fabrairu. Kwamishinan ‘yan sanda a jiha

Mailfire view pixel