Nigerian Latest news

Gwagwalada Abuja

Manyan Shahararrun biliniyoyin mata 10 a Najeriya
Manyan Shahararrun biliniyoyin mata 10 a Najeriya

Idan aka yi maganar dukiya a Najeriya, ba a cika kiran sunan mata ba. An fi kiran sunanayen maza a matsayin manyan masu kudi. Idan kuwa aka fara zancen mata masu kudi a kasar nan, sunan Folorunsho Alkija kadai ake kira.

Tsohon shugaban jam'iyyar PDP ya mutu a Abuja
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP ya mutu a Abuja

A cewar Aliyu Yunusa Suleiman, wani dan uwa ga mamacin, marigayin ya mutu ne da misakin karfe 4:00 na safiyar a gidansa da ke unguwar Yangoji a karkashin yankin karamar hukumar Kwali da ke Abuja. Marigayin ya mutu yana da shekaru

Mailfire view pixel