Latest news

Aminu Bello Masari

Gwamna Masari ya yi sabbin nade-nade 3 masu muhimmanci
Gwamna Masari ya yi sabbin nade-nade 3 masu muhimmanci

Gwamna Masari na Jihar Katsina ya amince da sake nada Alhaji Mustapha Inuwa a matsayin Sakataren Gwamnatin jiha (SSG). Alhaji Falulu Bawale, Direktan Harkokin Mulki na gidan gwamnati ne ya bayar da sanawar cikin wata jawabi da ya

Mailfire view pixel