Gidan Karuwai Latest News

Hotuna: Karuwai sun fito murnar ranar ma'aikata
Hotuna: Karuwai sun fito murnar ranar ma'aikata

A daidai lokacin da ma'aikata ke faman bikin murnar ranar ma'aikata a Najeriya, sai ga kungiyar mata masu zaman kansu suma sun hado na su gangamin domin nuna murnar su a wannan ranar. Matan wadanda suka fito dauke da hotuna masu..

An fara kamen karuwai a jihar Kano saboda azumi
An fara kamen karuwai a jihar Kano saboda azumi

Hukumar Hisbah ta jihar Kano tayi kamen mata masu yawan gaske, wadanda suke zaman kansu a fadin jihar, ta yi kamen ne bisa dalilinta na tsaftace jihar kafin zuwan azumin watan Ramadan. Hukumar ta yi kamen ne a wani sumame da...

An kama karuwai sama da 30 a Abuja
An kama karuwai sama da 30 a Abuja

A ranar Larabar nan ne hukumar tsaro a babban birnin tarayya ta kai hari wani wurin casu mai suna (Caramelo Night Club), inda ta kama fiye da karuwai 30. Sannan hukumar kuma ta cire kofar shiga gidan rawan, don hakan ya zama...

Mailfire view pixel