
Fittaciyar Jarumar Kannywood







Fitacciyar jarumar fina-finan hausa, Rahama Sadau, ta bayyana cewa tana da burin da ta dade tana dakon shi, domin ta shirya fim din da zai ilimantar da al’umma tare da taba rayuwa da matsalolin da ake fama dasu a kasar Hausa...

Fitacciyar jaruma Fatima Sadisu wacce aka fi sani da Fati KK, ta bayyana cewa ta dawo harkar fim ne don bata da wata sana’ar da ta fi ta. Jarumar ta bayyana hakan ne a lokacin da take tattaunawa da wakilin northflix.ng, dangane...

An dade ba a ganin jaruma Halima Atete a cikin harkar fim, duk da kuwa jarumar ta kasance babbar jaruma mai jan zarenta a baya. Halima Atete ta kai kololuwar da ya zamo ita kadai ake magana a cikin jaruman masana’antar mata...

Matashiyar jarumar masana’antar Kannywood, Zulaihat Ibrahim wacce aka fi sani da Zpretty ta caccaki ma’abota amfani da kafafen sadarwa ta zamani. A wani bidiyo da jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram, ta yi suka ga wadanda..

Watanni biyu da suka wuce ne kamfaini Apple suka saki wayar iPhone 11 a kasuwa. A cikin jaruman masana’antar Kannywood, jaruma Rahama Sadau ce jaruma ta farko mace da ta fara amfani da sabuwar dalleliyar wayar...

Daya daga cikin jarumai mata masu tasowa a masana’antar Kannywood, Ummi El-Abdul wadda aka fi sani da Ummi duniyar nan ta bayyana harkar fim a matsayin wata harka ta sana’a da neman rufin asiri ga masu yinta. Don haka ba wata...
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Load more