Fire Outbreak In Nigeria Latest News

Gobara ta kone shaguna 8 a Kano
Gobara ta kone shaguna 8 a Kano

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta sanar da cewar shaguna takwas sun kone sanadiyyar wata gobara da ta kama a titin Katsina Road, da ke karamar hukumar Ungogo, cikin birnin Kano. Alhaji Saidu Mohammed, mai magana da yawun...

Mailfire view pixel