
Federal Republic Of Nigeria







Gwamnan jihar Zamfara ya bayyana cewa, da alam gwamnatin Buhari ba ta fahimci a ina matsalar tsaro take ba a jihar Zamfara. Ya nuna kin haramtawa jirage yawo.

Sarkin Kagara dake jihar Neja Allah ya masa rasuwa. Shine sarki mai daraja ta farko a garin, a kuma garin ne kwanakin baya aka sace daliban makaranta da malamai

Gwamnatin Najeriya ta karbi alluran rigakafin Korona a yau din na da tsakar ranar Talata. Dama a yau ne ake tsammanin isowarta, a halin yanzu ana sauke ta.

Najeriya ta sayi manyan jirage kirar A-29 Super Tucano a hannun kasar Amurkadon yakar 'yan ta'adda a Najeriya. Amurka zata hada kai da Najeriya a yaki ta'addanc

Legit TV crew went out to see how beggers also respond to calls for help when they are approached. Surprisingly, many of them gave out from the little they had.

Dan gwagwarmayar yarbawa ya bayyana zai kashe duk dan siyarsa bayarben da zai yi kokarin hanashi kafa Jamhuriyar Oduduwa kafin zaben shugaban kasa na 2023.
Federal Republic Of Nigeria
Load more