
Daurin Aure







Bayan shafe kwanaki biyar ba tare da sanin inda take ba, an tsinci Amina Gwani Danzarga mai shirin zama amarya da aka nema aka rasa a Unguwar Koki a jihar Kano.

Ko sama ko kasa, an nemi wata daliba da ake shirin aurar da ita a Jihar Kano mai suna Amina Gwani Danzarga ana saura kwanaki biyu a daura mata aure da angonta.

Tsokacin Edita: Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa shahrarren malami ne mazaunin jihar Kano wadanda ya shahara da wa'azi zamantakewan aure kuma ya yi wannan rubutu.

Wata bbudurwa mai amfani da shafin Twitter @xarah_bint ta sha alwashin daukar dawainiyar mijinta ta hanyar dafa masa abinci sau uku a rana idan suka yi aure.

Abun al'ajabi ya afku a tsakanin wasu masu shirin zama mata da miji yayinda auren ya warware tun ba a daura shi ba bayan mijin ya tara da aminiyar amaryar.

Majalisar zartarwa ta jihar Kano ta amince da fitar da wasu kude domin aiwatar da ayyuka daban-daban a jihar ciki harda auren mata da yawa a fadin yankinta.
Daurin Aure
Load more