
Daura







Za ku ji jerin wasu labaran bogi da su ka zagaya gari a ‘yan kwanakin nan. Legit.ng Hausa ta duba gaskiyar lamarin nan, ta tace labaran karyan da su ke yawo.

Aminu Balele Kurfi, makusancin Mamman Daura ya bayyana cewa ubangidan nasa ya tafi Landan ne domin duba lafiyarsa kamar yadda ya saba yi lokaci zuwa lokaci.

A report by Daily Trust on Wednesday claimed a nephew of President Muhammadu Buhari, Mamman Daura, has been flown to the United Kingdom for medical treatment.

Wata kungiyar Arewa Youths for Peace and Security ta ce a zaben 2023, ba mu goyon ra’ayin Mamman Daura, ta ce tabbas daga Kudu ya kamata Magajin Buhari ya fito.

Hirar Alhaji Mamman Daura ta jawo hayaniya wajen Kungiyoyin Kabilu. Kungiyoyi irinsu Afenifere ta ce da cancanta ake bi, da Muhammadu Buhari bai yi mulki ba.

Mamman Daura, a nephew to President Muhammadu Buhari and a major influence in his government, has said the 2023 presidency should be based on high competence.
Daura
Load more