Latest news

Cuta Ba Mutuwa Ba

Buhari ya yi alhinin mutuwar Dr Ibrahim Lame
Buhari ya yi alhinin mutuwar Dr Ibrahim Lame

Sakon ta'aziyyar shugaba Buhari na kunshe ne cikin wani jawabi da kakakinsa, Malam Garba Shehu ya fitar inda ya ce jigon na APC ya yiwa kasa hidima sosai har zuwa rasuwarsa. Ya ce marigayin mutum ne mai "ilimi sosai da zurfin tuna

Matashi ya mutu a cikin rijiya a Kano
Matashi ya mutu a cikin rijiya a Kano

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wani matashi mai shekaru 15 a duniya da ya mutu a cikin wata rijiya a karamar hukumar Fagge na jihar. Kakakin hukumar kashe gobarar, Alhaji Saidu Mohammed ne ya tabbatar da

Buhari ya yi alhinin mutuwar Hajiya Amina Omoti
Buhari ya yi alhinin mutuwar Hajiya Amina Omoti

Shugaba Buhari ya mika sakon ta'aziyya na musamman ga kungiyar FOMWAN da ma kafatanin al'ummar musulmin Najeriya bisa rashin matar da ya kira 'uwa ta gari, malama kuma shugaba abar kwaikwayo'. A cewar sa, za a cigaba da tuna Hajiy

Mailfire view pixel