
Cikakken Bincike







Shararren Lauya Mike Okhezome ya rantse yayin da ya gana da kwamitin da ke binciken Ibrahim Magu wanda ya ce an hana ni zuwa gaban kwamitin in wanke kai na.

Da alamu har yanzu dinnan, Lauyoyin Ibrahim Magu sun ce ba su san laifin da ake tuhumar sa da su ba. Kuma ba zai yiwu Magu ya sace kudin satar da ya karbo ba.

Hukumar NCDC ta yi magana game da amfani da Dexamethasone wajen warkar da COVID-19. NCDC ta ce a dakata da aiki da Dexamethasone har sai WHO ta amince tukuna.

China ta na sa ran fito da kwayan maganin da zai iya kashe Coronavirus. A yayin da a Najeriya wani maras lafiyan da ya warke ya ce Coronavirus duk karya ce.

Matar da mijinta ya sake ta sai ta tsaya tayi zaman jira na akalla watanni uku, haka ma wacce mijinta ya mutu sai tayi zaman takaba na tsawon watanni hudu...

Mun ji cewa za a gudanar da bincike kan aikin da Gwamnatin APC ta yi a Zamfara. An nada kwamiti da ya kunshi Musa Bawa Musa da Hon Kabiru Magaji Kwatarkwashi su binciki lamarin.
Cikakken Bincike
Load more