
Chris Ngige







The federal government and the organised labour union have adjourned the negotiation process for the implementation of the new approved N30,000 minimum wage.

Ministan kwadago yayi karin haske inda yace ba a kai ga cin ma yarjejeniya kan albashi ba. Tuni dai aka daga taron bayan Ma’aikata sun kai har tsakar dare su na zama da Gwamnati babu mafita.

A jiya Ministan kwadago yace ba za su iya cikawa Ma’aikata abin da su ke so ba. Ministan na shugaba Buhari ya fito a mutum ya fadawa Ma’aikata gaskiya kan karin albashin da su ke bukata.

The minister of labour and employment, Chris Ngige, said the federal government has set up a presidential committee on salaries to review the wages of all political office holders in the country.

The process of the federal government’s implementation of the new N30,000 minimum wage has been explained by the minister of labour and employment, Chris Ngige.

Wakilan gwamnatin tarayya a ranar Litinin, 14 ga watan Oktoba, sun gana da shugabannin kungiyar kwadago kan aiwatar da sabon karancin albashi na N30,000 da kuma yin gyara a albashin ma’aikatan gwamnati.
Chris Ngige
Load more