Latest news

Barayin Shanu

Tirkashi: An sace Shanu 74,000 a jihar Kaduna
Tirkashi: An sace Shanu 74,000 a jihar Kaduna

Mai nadin sarautar gargajiya ta garin Kujama da ke karkashin karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna, Alhaji Idris Gunderi ya ce Barayi sun yi awon gaba da fiye da shanu 74,000 cikin tsawon shekaru hudu da suka gabata a fadin jihar.

Mailfire view pixel