
Atiku Abubakar House Latest News







Atiku Abubakar ya ce bashin da Najeriya za ta ci ya zarce 3% na GDP. Don haka ne Atiku ya ce kundin kasafin kudin da Shugaban kasa ya gabatar ya saba doka.

Za ku ji yadda Alhaji AbdulSamad Rabiu ya ratsa Attajiran Duniya, ya zama na 8 amasu kudin Afrika da duk dai abubuwan da ya kamata ka sani game da attajirin.

Jiya ne mu ka ji labari cewa wani yaron Atiku Abubakar ya samu babbar sarauta da mahaifinsa ya rike. Adamu Atiku shi ne kwamishinan ayyuka na jihar Adamawa.

A cewar Momodu, gwamnatin shugaba Buhari ta gurgunta 'yancin cin gashin kai na majalisun kasa da bangaren shari'a. Yayin wata hira da shi a wani shiri mai taken

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakarya fadi abin da ya kamata INEC ta gyara a tafiyar siyasar Najeriya. Ya ce INEC ta yi maza ta gyara kura-kuran ta.

Atiku ya ce Oshiomhole ya yi adawa da aka cire tallafin man fetur a 2007. Atiku ya bayyana yadda Oshiomhole ya kawo masu matsala a lokacin ya na mulki a PDP.
Atiku Abubakar House Latest News
Load more