Latest news

Arewa Latest News

Kaico: Mutane 20 sun kone kurmus a Misau
Kaico: Mutane 20 sun kone kurmus a Misau

Kimanin rayukan mutane 20 ne suka salwanta a yayin wani mummunan hatsarin mota na daren ranar Juma'a da ya auku a kan hanyar Potiskum zuwa Sade dake karamar hukumar Misau ta jihar Bauchi.

Mailfire view pixel