
Ali Modu Sheriff Latest News







Harin Boko Haram ya sa Mutane fiye da 10, 000 sun tsere daga Baga da kewaye zuwa Monguno da Maiduguri da kuma Yobe. Yanzu haka dai akwai mutane fiye da 250, 000 a garin Monguno inda mafi yawan su, ‘yan gudun hijira ne.

Za ku ji dalilin da ya sa fadar shugaban kasa tayi maza ta cire sunan Attajirin nan da ake shi watau watau Aliko Dangote daga cikin kwamitin yakin neman zaben Buhari. Rahotanni sun zo mana ne daga bakin jam’iyyar hamayya.

Alhaji Shettima Yuguda Dibal ne mataimakin gwamna Ali Modu Sheriff na jihar Borno daga shekarar 2003 zuwa 2011 ya gargadi shugaba Muhammadu Buhari da shugaban jam'iyyar APC, kwamared Adams Oshiomhole a kan abinda ya bayyana a mats

Senator Ali Modu Sheriff, chairman of the Presidential Support Committee (PSC), has stated that those who defected from the All Progressives Congress (APC) will be surprised by the outcome of the 2019 general elections.

Hakan ya saka a kwanakin baya shugabar kotun daukaka kara, Zainab Bulkachuwa, ta bayar da umarnin a yankewa tsohon gwamnan jihar Abiya, Orji Kalu, hukunci kafin karshen watan Satumba na shekarar nan, 2018. Jastis Mohammed Idris,

Shugabar kotun daukaka kara, Zainab Bulkachuwa, ta bayar da umarnin a yankewa tsohon gwamnan jihar Abiya, Orji Kalu, hukunci kafin karshen watan Satumba na shekarar nan, 2018. Jastis Mohammed Idris, alkalin kotun da aka gurfanar d
Ali Modu Sheriff Latest News
Load more