
Ali Jita







Abunda na fadama su Ali Jita da sauran matasa da suka kawo mun ziyara – Shugaba Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana abunda ya tattaunawa a ganawar da yayi da wasu yan wasa a fadar shugaban kasa. Shugaba Buhari ya gana da su Ali jita, Yakubu Muhammed, Tobi Bakare na Big Brother, Smal Doctor da sauransu.

Dandalin Kannywood: Dukkan abun da kake bukatar ka sani game da mai zazzakar murya Ali Jita
NAIJ.com ta samu kuma cewa daga baya ne sai mawakin ya kuma dawo jihar Kano inda ya kammala karatun sa na Difloma akan harkar mulki da kuma a fannin na'ura mai

Dandalin Kannywood: Na dena fim kuma ban kara auren dan fim ko waye - Fati Muhammad
Fati muhammed yar asalin garin Adamawa ce, domin anan aka haifeta aka yaye ta Yola dake Adamawa. Ta fara fim tun tana yar shekara 14 aduniya. ta fara fitowa aci

Wasu matasan jam’iyyar PDP sun nuna damuwa kan yadda ake yada karya a kan hukuncin da Kotun Koli za ta zartar kan rikicin shugabanci a jam'iyyar
Kungiyar Jakadun samar da canji da hadin kai a Najeriya ta jam'iyyar PDP ta nuna matukar damuwa kan yadda ake yada karya kan hukuncin da Kotun Koli za ta zartar
Ali Jita
Load more