
Albashi Latest News







'Dan majalisar wakilai, Olaifa Jimoh Aermu, ya ce a hada albashi da alawus, babu ‘Dan Majalisar da ke tashi da Miliyan 10 duk wata a kaf 'yan majalisun kasar.

Kungiyar Dalibai ta huro wuta a bude Makarantun Jami’o’i. SUG ta na so a daukewa ‘Yan makaranta kudin karatu, sannan a kara shekarun NYSC saboda cutar COVID-19

A ranar Litinin ne aka fara sauraro karar a kan wasu ma'aikata guda takwas da wani ɗan kasuwa waɗanda ake zargi da satar zunzurutun kuɗaɗe Naira miliyan ₦451m d

Shugaban ƙasar ya ce wannan yana ɗaya daga cikin shawarwarin shekarar 2020 na ƙudirin kuɗi, inda ya ƙara da cewa hakan zai taimaka wajen farfaɗo da tattalin arz

Bayanan ƙudirin, wanda fadar shugaban ƙasa ta watsa, ya nuna cewar harajin Tan-Tan, manyan motocin dakon kaya, da sauran motocin aikin gona, za'a zabge su daga

Shugaban Sanatocin Najeriya, Sanata Ahmad Lawan, ya roƙi ƴan Najeriya da su buƙaci nagarta da kuma tabbatar da ƴan majalisu ba zanan ɗumama kujera suke yi ba
Albashi Latest News
Load more